Sheikh Ibraheem Zakzaky na daga cikin dubban mahalarta jana’izar Sayyid Hassan Nasrallah a Lebanon
Dubban jama’a, jagoran harkar Musulunci a Nijeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky, malamai da shugabanni daga kasashe sama da 70 ne suka halarci jana’izar tsohon babban sakataren kungiyar Hezbollah, Sayyid Hassan Nasrallah, a kasar Lebanon. Kamar yadda kafar watsa labaru ta Daily Struggle ta ruwaito, ofishin jagoran harkar Musulunci a Nijeriya, Sheikh Ibraheem Zakzaky, ya nuna hotunan…
