GWAMNATIN TARAYYA TA SAKI NAIRA BILIYAN 50 DOMIN KYAUTATA WALWALAR MA’AIKATAN JAMI’O’I – MINISTAN ILIMI

Ministan Ilimi na Najeriya, Dakta Maruf Olatunji Alausa, ya sanar da sakin kudade har Naira biliyan 50 da gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da su domin biyan hakkokin ma’aikatan jami’o’in tarayya. Wannan mataki yana daga cikin cikar alkawurran shugaban kasa Tinubu wajen inganta harkar ilimi da tabbatar da zaman lafiya a cibiyoyin…

Read More