Hotuna: Mazauna Abuja Sun Kai Wa Tinubu Ziyarar Gaisuwar Sallah
A yau Lahadi ne wakilan al’umma mazaunan gundumar Babban Birnin Tarayya (FCT) suka kai wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ziyara domin gaisuwar Sallah a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja. Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana a cikin wata sanarwa cewa Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike,…
