ICC ta ba da sammacin kama Netanyahu da Gallant
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC) ta sanar a ranar Alhamis cewa ta bayar da sammacin kame Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da tsohon ministan tsaro Yoav Gallant.A cikin sanarwar da ta bayar, kotun ta ICC ta jaddada cewa, ba sai an sami amincewar Isra’ila da hurumin kotun kafin sammacin ya kasance mai…
