Jami’an tsaro sun dakatar da taron Nisfu Sha’aban a Abuja
..Amma an canza wuri Jami’an tsaro cikin shirin yaki sun dakatar da taron Nisfu Sha’aban da ‘yan’uwa musulmi almajiran Shaikh Zakzaky suka fara gabatarwa a Abuja a ranar Juma’ar nan. Da misalin karfe 3 na ranar Juma’a 15 ga Sha’aban 1446 (14/2/2025) Harkar Musulunci a Nijeriya karkashin Jagorancin Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ta fara gudanar…
