IPOB ta yi gargadi ga gwamnatin Tinubu, kar Kanu ya mutu a tsare
Kungiyar da ke fafutikar kafa kasar Biyafara (IPOB) ta yi ikirarin cewa gwamnatin Nijeriya na son kashe shugaban ta, Nnamdi Kanu, a sashen tsare mutane na jami’an tsaron farin kaya (DSS), inda ta yi gargadin akwai abinda zai biyo baya in wani abu ya faru ga Kanu. Kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito, kungiyar ta…
