Gidauniyar USFAH za ta samar da ayyuka ga matasa 50 zuwa shekarar 2027
Gidauniyar USFAH ta gudanar ta taron bayar da fom din jarabawar shiga jami’a wato JAMB kyauta ga matasa har 200 wadanda suka fito daga mazabu 11 na karamar hukumar Sabon Gari da ke jihar Kaduna a ranar 9 ga watan Fabrairun shekarar 2025. USFAH, wadda gidauniya ce da aka hada sunanta daga ‘Usman’ wato wanda…
