Hauhawar Farashin Kaya Ya Ragu Da Kashi 22.22% A Watan Yuni 2025 —NBS
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ta sauka da kaso 22.22 cikin dari a watan Yuni 2025, daga 22.97% da aka samu a watan Mayu. Wannan rahoto ya fito ne daga sabon rahoton Hauhawar farashi “Inflation Report” da kuma rahoton farashin masu sayan kaya “Consumer Price Index (CPI)”…
