Gwamnatin Tarayya Ta Biya Kuɗin Makarantar Dalibai 8,286 A Arewacin Najeriya —NELFUND

Jami’ar Jihar Borno da ke Maiduguri, tare da wasu manyan makarantu daga Arewacin ƙasar nan, sun tabbatar da karɓar tallafin kuɗi daga Asusun Lamunin Karatu na Ƙasa (NELFUND) domin sauƙaƙa wa ɗalibai biyan kuɗin makaranta a zangon karatu na 2024/2025. Shugaban jami’ar Borno, Farfesa Babagana Gutti, ne ya bayyana cewa jami’ar ta tantance dalibai 3,644,…

Read More

Mataimakin Shugaban kasa, ya isa Kano zaman makokin Dantata

A ci gaba da nuna alhininta kan rasuwar Marigayi Alh Aminu Dantata, Wata tawagar gwamnatin tarayya ƙarƙashin Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ta isa jahar Kano don ci gaba da zaman makokin Marigayin. Tawagar, wadda ta kunshi manyan Jami’an gwamnati kamar mataimakin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Sanata Ibrahim Hassan Hadejia; Mai bai wa shugaban…

Read More