Saudiyya ta shirya bude shagon giya na farko
Saudi Arabiya ta shirya bude shagon giya na farko, domin amfanin ‘yan diflomasiyya kawai, wanda hakan ya kawo karshen tsatstsauran haramcin giya a masarautar. Kamar yadda Middle East Eye ta ruwaito, wata majiya ta shaidawa Reuters cewa shagon za a bude shi ne a yankin ‘yan diflomasiyya da ke birnin Riyadh, kuma za a “tsaurara…
