Dakatar da agaji da Trump ya yi ya jefa dubunnan mutane cikin yunwa a Sudan
Bayan ya yi sanadiyyar rasuwar dubunnan mutane da tayar da miliyan 12 daga muhallansu, yakin Sudan ya jefa yankuna biyar na kasar cikin yunwa, kamar yadda The New Arab ta ruwaito. Sai dai kamar yadda kafar watsa labarun ta bayyana, a karon farko a kusan shekaru biyu na yaki, dakunan dafa abinci da ake dafa…
