Falasdinawa 31,819 aka kashe, 73,934 suka jikkata a Gaza – Ma’aikatar lafiya
Akalla Falasdinawa 31,819 aka kashe kuma 73,934 suka jikkata tun 7 ga watan Oktoba sakamakon yakin Isra’ila a zirin Gaza, kamar yadda ma’aikatar lafiya a zirin ta bayyana a ranar Talata. Kamar yadda The New Arab ta ruwaito, Falasdinawa 93 aka kashe kuma 142 suka jikkata a cikin awowi 24 da suka gabata, kamar yadda…
