CBN YA YUNƘURO: Naira ta hana Dalar Amurka numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Ashafa Murnai Naira ta ci kasuwar ƙarshen watan Oktoba tare da samun galabar Naira 15.33 kan Dalar Amurka, a ranar 31 ga Oktoba. Naira ta samu wannan tagomashin na Naira 15.33 a ranar Juma’a kan Dala a kasuwar ‘yan canji da kuma Hada-hadar Musayar Kuɗaɗe ta bai-ɗaya (NAFEM). A Abuja dai an sayar da Dala…
