Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN
Daga Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya tabbatar da cewa an biya basussukan waje na adadin Dalar Amurka biliyan 2.86, daga Janairu zuwa Agusta, 2025. Bayanin yana cikin wasu alƙaluman ƙididdigar bayanan kuɗaɗe, wanda CBN ya fitar cikin wannan mako. Idan za a tuna daga watan Janairu zuwa Agusta na shekarar 2024 da…
