GDP: Tattalin Arzikin Najeriya Ya Ƙaru da Kashi 4.23% a Zango na Biyu na shekarar 2025 – NBS
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce Tattalin Arzikin Najeriya ya ƙaru da kashi 4.23 cikin ɗari a darajar GDP a zango na biyu na shekarar 2025 idan aka kwatanta da shekarar 2024. Hukumar ta bayyana haka ne a cikin rahoton GDP na Najeriya na zango na biyu na shekarar 2025 da ta fitar a…
