Gwamnatin Tarayya Za Ta Kammala Hanyar Kano Zuwa Katsina Da Kuma Gadar Legas A Kan Naira Biliyan 493.
.Gwamnatin Tarayya ta kasafta jimillar naira biliyan 493 domin wasu muhimman ayyuka biyu: kammala hanyar Kano zuwa Katsina mai tsawon kilomita 152 da kuma gina sabuwar Gadar Carter a Jihar Legas. Ministan Ayyuka, David Umahi, shi ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai a Fadar Shugaban Ƙasa jim kaɗan bayan…
