Gwamnatin Tarayya Za Ta Kafa Cibiyoyin Kiwo a Yankuna Shida — Ƙaramin Ministan Noma
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta yi shirin kafa cibiyoyin kiwon shanu a dukkan yankuna shida na ƙasar nan. Ƙaramin Ministan Noma, Dakta Aliyu Sabi Abdullahi, shi ne ya bayyana hakan a rana ta biyu ta taron tattaunawa tsakanin gwamnati da ‘yan ƙasa, da kuma nazarin rabin wa’adin mulkin Tinubu. Taron, wanda Gidauniyar Sa Ahmadu…
