SHUGABA TINUBU YA KARRAMA MANYAN ’YAN RAJIN DEMOKRAƊIYYA DA LAMBAR YABO A RANAR DIMOKURADIYYA
A wani bangare na bikin Ranar Dimokuradiyya da aka gudanar a zauren Majalisar Tarayya dake Abuja, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da lambobin yabo ga wasu fitattun ’yan Najeriya da suka bada gagarumar gudummawa wajen ci gaban dimokuradiyya, zaman lafiya da cigaban ƙasa baki ɗaya. Shugaba Tinubu ya ce an ware wannan lokacin…
