TSOHON SHUGABAN ƘASA BUHARI YA YABA WA SHUGABAN ƘASA TINUBU
TSOHON SHUGABAN ƘASA BUHARI YA YABA WA SHUGABAN ƘASA TINUBU Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari , ya taya shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekaru biyu a kan mulki, tare da cewa kamar yadda jam’iyya da gwamnati ke murna, ya kuma kamata ƴan ƙasa su tuna cewa shugabanci tafiya ce marar iyaka. Buhari ya…
