Shugaba Tinubu A Taron AU

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗau hoto tare da sauran Shugabannin Ƙasashe da Gwamnatoci a wajen Zama na 38 na Taron Babbar Majalisar Ƙungiyar Haɗa Kan Afrika (AU) a Addis Ababa, babban birnin ƙasar Habasha a ranar wannan Asabar ɗin. Hoto na 2: Shugaba Ahmed Tinubu tare da sauran Shugabannin Ƙasashe da Gwamnatoci suna halartar…

Read More