Ministan Yaɗa Labarai ya ƙaddamar da ginin Radio House da aka gyara, tare da alƙawarin ƙarin gyare-gyare
Hoto: Minista Idris yana karɓar kambin karramawa daga Shugabar ƙungiyar ma’aikatan Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Kwamared Chika Ukachukwu a lokacin taron ƙaddamar da gyararren ginin Radio House Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaddamar da ginin Radio House da aka gyara a Abuja, wanda ke nuna wani…
