Gwamnatin Tarayya ta dakatar da harajin tallafa wa tsaron yanar gizo
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da harajin nan da aka ƙaƙaba wa masu ajiya a banki na tallafin tsaron yanar gizo.Babban Bankin Nijeriya (CBN) ne ya bayyana shigo da harajin kan kuɗaɗen da jama’a da kamfanoni ke turawa, wanda hakan ya haifar da ce-ce-ku-ce. Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi…
