Ƴan Najeriya sama da 700,000 sun amfana da lamunin NELFUND tun bayan ƙaddamar da shirin
Hukumar ba da lamunin karatu ta NELFUND (Nigerian Education Loan Fund) ta ce adadin ɗaliban da suka amfana da lamunin karatu tun bayan ƙaddamar da shirin a ranar 24 ga Mayu 2024 ya kai 788,947. Wannan na cikin rahoton yau da kullum da hukumar ta fitar a ranar 24 ga Nuwamba 2025, wanda ya kuma…
