TARON KWAMITIN TSARE-TSAREN KUƊI: CBN ya bar adadin kashi 27% matsayin kuɗin ruwa ga masu ka karɓar ramce a bankuna
Ashafa Murnai Barkiya A matsayin sa na babban jigon kula da dukkan bankuna a Nijeriya, kuma jagoran bunƙasa tattalin arzikin ƙasa, Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bar adadin kashi 27% a matsayin kuɗin ruwa, daga kuɗaɗen da masu karɓar ramce za su amsa daga bankuna. Gwamnan CBN Olayemi Cardoso ne ya bayyana haka, bayan tashi…
