Tinubu ya ɗage tafiyarsa zuwa tarukan G20 da AU-EU saboda tattauna batun tsaro a ƙasar
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya dage tafiyarsa zuwa tarukan shugabannin G20 a Johannesburg da kuma AU-EU a Luanda, domin ya samu karin bayanai kan matsalolin tsaro da suka kunno kai a jihohin Kebbi da Kwara. A cikin wata sanarwa daga babban mataimakinsa na musamman kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, shugaban ya yanke…
