Shugaba Tinubu Ya Sabunta Nadin Buba Marwa a Matsayin Shugaban NDLEA har Na Tsawon Shekaru Biyar
Shugaba Bola Tinubu ya sabunta nadin Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa Mai Ritaya, a matsayin Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) na tsawon wa’adin shekaru biyar, a cewar wata sanarwa daga Fadar Shugaban Ƙasa a Abuja ranar Juma’a. Marwa, wanda aka fara nada shi a shekarar 2021 a zamanin…
