Gwamnatin Tinubu ta mayar da martani kan matakin Amurka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake zargi da tauye ’yancin addini

Gwamnatin Najeriya ta bayyana rashin jin daɗinta kan matakin da gwamnatin Amurka ta ɗauka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake ganin suna take ’yancin yin addini. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na ƙasa, Alhaji Mohammed Idris (FNIPR), ne ya bayyana haka yayin wani taron manema labarai da aka gudanar a Cibiyar…

Read More

HIKIMAR SHIGO DA ABINCI DAGA WAJE: Yadda Tinubu ya magance tsadar abinci, ba tare da samun cikas ga Shirin Farfaɗo da Noma a Nijeriya ba

Daga Tanimu Yakubu Jaridar Daily Trust ta ranar 6 ga Oktoba 2025, tana ɗauke da ra’ayin ta mai nuni da cewa “Shirin Shigo da Abinci da Gwamnatin Tinubu ke yi yana Gurgunta Harkokin Noma a Arewa.” Ra’ayin jaridar ya nuna damuwa kan makomar manoman Arewa da halin da za su tsinci kan su a ciki….

Read More