An yi zanga-zanga a Legas saboda tsadar rayuwa
‘Yan Nijeriya sun kammala makon nan ta hanyar fitowa ba kaɗan ba a kan tituna a ranar Asabar domin gudanar da zanga-zangar lumana a Legas sakamakon hauhawar farashin kayan masarufi da ke damun ƙasar. Kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito, masu zanga-zangar waɗanda aka bayyana cewa mata ne ‘yan kasuwa, maza da kuma matasa sun…
