‘Yan sanda sun kama matasa 20 da makamai masu hatsari a jihar Ogun
‘Yan sanda sun kama matasa 20 da makamai masu hatsari kan iyakar jihohin Ogun da Oyo a ranar Asabar. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, CSP Omotola Odutola, ce ta bayyana haka a ranar Asabar a cikin wani jawabi, kamar yadda PM News ta ruwaito NAN ta bayyana. Kwamishinan ‘yan sandan jihar…
