Gwamna Uba Sani Ya Ba Da Umarnin Binciken Bidiyon Da Ake Yi Wa Dan-Balki Kwamanda Bulala
Daga Wakilanmu An ja hankalin gwamnatin jihar Kaduna game da wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, inda aka nuna wasu da ba a san ko suwanene ba su na yi wa Dan Balki Kwamanda bulala bisa zargin shi da zagin Gwamna Uba Sani. Gwamnatin jihar Kaduna dai ta nisanta kan ta daga mummunan…
