Kisan ‘yan’uwa 4 a Muzaharar Ashura a Sakkwato:
Kotu ta umarci ‘yan sanda su biya diyyar Naira miliyan 80 Daga Wakilinmu Kotun daukaka kara ta Tarayya da ke zamanta a Sakkwato ta umurci rundunar ’yan sandan Nijeriya su biya diyyar Naira miliyan 80 ga iyalan wasu ’yan’uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky hudu, tare da raunata 12 da ’yan sandan suka kashe bayan…
