Jagoran harkar musulunci a Nijeriya ya dawo gida Nijeriya
Jagoran harkar Musulunci, Sheikh Ibraheem Zakzaky, ya dawo gida Nijeriya daga Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Kamar yadda yake a cikin wani sako da ofishin Shehin Malamin ya wallafa a kafar sada zumunta ta Facebook,Shaikh Zakzaky ya dawo ne a ranar 21 ga watan Fabrairu, 2024, wato ranar Larabar makon jiya kenan, bayan ya shafe watanni…
