Gwamnan Zamfara ya nemi a ƙara yawan sojoji masu yaki da ‘yan ta’adda a jiharsa
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi kira da a ƙara yawan sojojin da za a tura Jihar. A ranar Litinin ɗin nan ne Gwamnan ya ziyarci Babban Hafsan Tsaron Ƙasa, Janar Christopher Gwabin Musa, a Hedikwatar tsaro da ke Abuja, inda ya yi wannan kiran. A wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan,…
