Gwamna Dauda ya bayyana alhinin mutuwar Shugaban Bankin Access, Herbert Wigwe
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana mutuwar Shugaban Bankin Acces, Herbert Wigwe, a matsayin babban rashi ga harkar banki a Nijeriya. Idan dai ba a manta ba, Herbert Wigwe ya mutu tare da matarsa da ɗansa a wani hatsarin jirgin…
Gwamnatin Zamfara Ta Fara Biyan Kuɗaɗen Barin Aiki Da Tsofaffin Ma’aikata Ke Bi
A halin da ake ciki, gwamnatin jihar Zamfara ta fara biyan kuɗaɗen barin aiki (Gratuety) ga ma’aikatan da suka bar aiki a duk faɗin jihar, wanda ya kai ma Naira Biliyan 13.4. A cikin wata sanarwa da mai magana da…
An yi zanga-zanga a Legas saboda tsadar rayuwa
‘Yan Nijeriya sun kammala makon nan ta hanyar fitowa ba kaɗan ba a kan tituna a ranar Asabar domin gudanar da zanga-zangar lumana a Legas sakamakon hauhawar farashin kayan masarufi da ke damun ƙasar. Kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito,…
Mata ‘yan kasuwan Osun sun yi gargaɗi: In mun ga Tinubu, za mu yi masa duka saboda wahala
Wasu mata ‘yan kasuwa a jihar Osun sun yi kira da shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya sauka daga kan muƙaminsa sakamakon hauhawar farashin kayayyaki da wahala a ƙasa. Mata ‘yan kasuwan, waɗanda suka yi suka cikin fushi ga gwamnatin Tinubu,…
Wasan ƙarshe na AFCON 2023 a yau: NOA ta shiga gangamin tara wa Super Eagles ɗimbin magoya baya – Idris
Yayin da ake ta shirye-shiryen karawa tsakanin ƙungiyar Super Eagles ta Nijeriya da Elephants na Ivory Coast a wasan ƙarshe na Gasar Cin Kofin Afrika na bana (AFCON 2024), tuni Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar Da da Kai ta Ƙasa…
DR. BALA AHMAD (GODIYA): TIME TO CHANGE THE EQUATION
“…His growing popularity among his people is freighting and a good omen to our aspiring need of good leadership.” By Shariff Aminu Ahlan Any curious mind that is searching for an extraordinary human specie who is an embodiment of loyalty,…
Zanga-zangar Minna: Shugaba Tinubu ya ba da umarnin a sassauta farashin kayan abinci – Idris
Zanga-zangar da mata suka gudanar a Minna, babban birnin Jihar Neja, dangane da tsadar kayan abinci da kuma tsadar rayuwa baki ɗaya, ta zaburar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu har ya ba da umarni ga hukumomin da abin ya…
Idris Ya Ƙaddamar da Ƙungiyar Kakakin Labarai
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaddamar da Ƙungiyar Kakakin Labarai (spokesmen), inda ya buƙace su da su yi amfani da ilimi, gogewa, da guraben da ake da su a ƙungiyar. Ministan ya yi magana…
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai ya yi kira ga Hukumar Masu Zanen Gine-gine
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga Hukumar Masu Zanen Gine-gine ta Ƙasa (National Institute of Architects) da su shiga sahun gaba wajen yin azamar farfaɗo da kyawawan fasalin gine-ginen da ke ƙara…
Cire Tallafin Man Fetur: Minista Ya Yaba Wa IPMAN Don Rungumar Shirin CNG
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa Ƙungiyar ‘Yan Kasuwar Man Fetur Masu Zaman Kansu (IPMAN) bisa namijin ƙoƙarin da suke yi na ganin an fito da tsarin samar da makamashi na wanda Ba…










