ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: July 2024

Gwamnan Zamfara ya buƙaci Majalisar Malamai ta Jihar da ta haɗa kai da gwamnatinsa

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci Majalisar Malamai ta Jihar Zamfara da su haɗa kai da gwamnatinsa domin cetowa tare da sake gina jihar. Gwamnan ya yi wannan kiran ne a yayin ƙaddamar da Majalisar Tuntuɓar Malamai ta Jihar…

Gwamna Dauda Lawal ya amince da aikin hanyar Magami zuwa Ɗansadau

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da aikin hanyar Magami zuwa Ɗansadau mai tsawon kilomita 108. Gwamnan ya amince da aikin hanyar ne yayin da ya jagoranci taron Majalisar Zartarwa ta Jihar Zamfara a ranar Litinin da ta gabata…

Gwamnan Zamfara Ya Yaba Wa Tinubu Kan Amincewa Da Ƙudirin Hukumar Ci Gaban Arewa Maso Yamma

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu bisa rattaba hannu a kan ƙudirin Dokar Hukumar Raya Yankin Arewa maso Yamma. A ranar Talata ne shugaban ya rattaba hannu kan ƙudirin kafa Hukumar Raya Yankin…

Wasu ɓata-gari na iya amfani da zanga-zanga domin tada zaune tsaye – Idris

Hoto: Idris (a tsakiya) tare da shugabannin kungiyar Kiristoci ta Charismatic Bishops a lokacin ziyarar Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya tana sane da cewa wasu mutane na son su yi…

Wasu ɓata-gari na iya amfani da zanga-zanga domin tada zaune tsaye – Idris

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya tana sane da cewa wasu mutane na son su yi amfani da zanga-zangar da ake shirin yi wajen tayar da tarzoma kan ‘yan Nijeriyar da…

Batun zanga-zanga: Minista na so jama’a su ƙara haƙuri domin Tinubu yana ƙoƙarin rage matsi

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya, musamman matasa masu shirin zanga-zanga, da su yi haƙuri. A halin yanzu wasu ‘yan Nijeriya na ta yin shelar cewa za su yi zanga-zangar…

Abokina da ya gargaɗe ni kan saka jari a Najeriya, yanzu yana min dariya in ji Dangote

Hamshaƙin mai kuɗin nan, Alh. Aliko Dangote ya bara, yana mai cewa: “Shekaru huɗu da suka wuce, wani abokina mai kuɗi ya fara kwashe kuɗinsa yana mayarwa a ƙasashen waje. A lokacin na yi adawa da wannan mataki nasa, na…

Gwamna Uba Sani Ya Ba Da Umarnin Binciken Bidiyon Da Ake Yi Wa Dan-Balki Kwamanda Bulala

Daga Wakilanmu An ja hankalin gwamnatin jihar Kaduna game da wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, inda aka nuna wasu da ba a san ko suwanene ba su na yi wa Dan Balki Kwamanda bulala bisa zargin shi…

Nijeriya da UAE sun cimma yarjejeniya kan maido da ba ‘yan Nijeriya biza

Gwamnatin Nijeriya da ta Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) sun yi nasarar cimma yarjejeniyar barin masu riƙe da fasfo na Nijeriya su koma yin tafiye-tafiye zuwa ƙasar ta UAE. Wannan cigaban ya biyo bayan tattaunawa mai yawa kuma mai amfani tsakanin…

Ministan Yaɗa Labarai ya karɓi baƙuncin ‘yan jaridar da aka sace

Hoto: Idris (na 3 daga hagu) da Ribadu (na 3 daga dama) tare da iyalan da aka sace Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi maraba da sakin wasu ‘yan jarida biyu da aka sace…