Ministan Yaɗa Labarai ya jaddada muhimmiyar rawar kafafen yaɗa labarai a cikin al’umma
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya sake jaddada muhimmiyar rawar da kafafen yaɗa labarai ke takawa wajen jagorantar al’umma, da inganta fahimtar juna, da kuma bayar da gudunmawa ga gagarumin cigaba. Idris ya bayyana hakan…
Gwamnan Zamfara ya ƙaddamar da gina dabbjn tituna
A wani gagarumin aikin sabunta birane, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa ayyukan gina tituna da ke gudana a faɗin jihar shaida ce ta yadda gwamnatinsa ke aiki tuƙuru wajen inganta harkar sufuri ta hanyar haɗa birane da…
Zurfafa dangantakar Nijeriya da BBC yana da muhimmanci wajen samar da al’umma mai masaniya, inji Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira da a zurfafa alaƙa tsakanin Nijeriya da BBC domin samar da al’umma mai masaniya a kan lamurra. Idris ya bayyana haka ne a wata ziyara da ya…
‘Yan’uwa musulmi sun musanta kashe ‘yansanda a Abuja
‘Yan’uwa musulmi na Harkar Musulunci sun musanta zargin da ‘yansanda suka yi musu cewa sun kashe wasu Jami’ansu biyu tare da jikkata jami’an su uku, inda Harkar ta ce ‘yansandan ne suka fara auka musu tare da kashe wasu da…
Gwamnatin Zamfara, ta ƙaddamar da rabon tireloli 135 na takin zamani
A wani gagarumin yunƙuri na bunƙasa ayyukan noma, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon tireloli 135 na takin zamani ga manoma a faɗin ƙananan hukumomin jihar 14. An ƙaddamar da rabon takin ne a ranar Talata a…
Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da ginin babban asibitin Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda
A ranar Talatar nan ne Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da ginin babban asibitin Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda, wanda aka yi masa gyara, tare da wadata shi da kayan aiki. Babban asibitin, yana kula da Ƙauran Namoda da maƙwabtan ta,…
Gwamnan Zamfara, ya jajanta wa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a Ƙaramar Hukumar Gummi ta jihar. Ambaliyar ta afku ne a sanadiyyar ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka lafka a ranar Juma’ar da ta gabata…
Minista ya buƙaci kafafen yaɗa labarai na duniya su riƙa ruwaito gaskiya kan Nijeriya
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci kafafen yaɗa labarai na ƙasa da ƙasa da su riƙa bin ƙa’idojin adalci da sahihanci a cikin rahotannin su da suka shafi Nijeriya. Idris ya bayyana hakan ne…
Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta ƙere-ƙere da ke jihar wani ginshiƙin samar da ƙwararrun malamai ne in ji Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta ƙere-ƙere da ke jihar a matsayin wani ginshiƙin samar da ƙwararrun malamai a makarantun gwamnati a Zamfara. Majalisar Gudanarwa ta Kwalejin Ilimi ta Tarayya (Technical) da ke Gusau,…
Ministan Yaɗa Labarai ya rattaba hannu kan yarjejeniyar aiki tuƙuru tare da shugabannin hukumomi
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar yin aiki tuƙuru tare da shugabannin hukumomi da ƙungiyoyin da ke ƙarƙashin ma’aikatar sa. Ministan ya umarce su da su yi aiki wurjanjan domin yaɗa…









