Ku jajirce wajen kare dimokuraɗiyya, inji Ministan Yaɗa Labarai ga kafafen yaɗa labarai
Hoto: Idris (na 4 daga hagu) tare da shugabannin Ƙungiyar Editocin Nijeriya (NGE) a lokacin ziyarar Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga kafafen yaɗa labaran Nijeriya da kada su yi ƙasa a…
Gwamna Dauda Lawal ya yaba wa Gwamna Godwin Obaseki kan inganta fannin kiwon lafiya na Jihar Edo
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa Gwamna Godwin Obaseki kan yadda ya kawo sauyi da kuma ƙudirinsa na inganta fannin kiwon lafiya na Jihar Edo. Gwamnan ya kasance babban baƙo a wajen bikin ƙaddamarwa, rantsar da sababbin ɗalibai…
Ministan Tsaro ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara bisa ba da goyon baya ga ayyukan soji a jihar
Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal bisa jajircewarsa da ci gaba da bayar da goyon baya ga ayyukan soji a jihar. A ranar Alhamis ɗin nan ne ministan ya ziyarci gidan gwamnatin Zamfara…
Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci masu ƙirƙira a shafukan sada zumunta da su riƙa nuna Nijeriya da kyau
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga masu ƙirƙira da masu tasiri a shafukan sada zumunta da su rage munanan kalamai kan Nijeriya tare da fifita muradun ƙasar ta hanyar bin ƙa’idojin ɗa’a…
Gwamna Dauda Lawal da takwaransa na jihar Katsina sun yi wata ganawar sirri da Ministan tsaro
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal da takwaransa na jihar Katsina Dikko Umar Raɗɗa sun yi wata ganawar sirri da Ministan tsaro Badaru Abubakar da mai bai wa shugaba ƙasa shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribaɗu Waɗannan ganawa guda biyu sun…
Gwamnan Zamfara ya yafe wa ɗaurarru 31 da ke zaman waƙafi a gidan yarin Gusau
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yafe wa wasu ɗaurarru da ke zaman waƙafi a gidan yarin Gusau, su 31. A Juma’ar nan ne gwamnan ya kai ziyara gidan gyaran hali (gidan yarin) da ke Gusau, in da kuma…
Gwamna Lawal Ya Ba Da Kyautar Mota Ga Ƙungiyar Tsaffin Manyan Sakatarorin Da Suka Yi Ritaya A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bai wa Ƙungiyar Tsaffin Mayan Sakatarorin jihar Zamfara mota ƙirar Bas mai ɗaukar mutane 18. Gwamnan ya miƙa bas ɗin ne ga shugabannin ƙungiyar a ranar Laraba a gidan gwamnati da ke Gusau. A…
Gwamnan Jihar Zamfara ya rantsar da Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Zamfara (ZASIEC)
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Honarabul Bala Aliyu Gusau a matsayin Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Zamfara (ZASIEC) a wani ɓangare na shirye-shiryen gwamnatinsa gabanin zaɓen ƙananan hukumomi. An gudanar da bikin rantsarwar ne…
Gwamna Dauda Lawal ya yi alƙawarin kulawa da iyalan jami’an Askarawan Zamfara da aka kashe
Gwamna Dauda Lawal ya yi alƙawarin cewa gwamnatin sa za ta bayar da cikakkiyar kulawa ga iyalan jami’an Askarawan Zamfara da aka kashe a wani kwanton ɓaunar da aka yi masu. Gwamnan ya yi wannan alƙawarin ne a fadar ‘Yan…
Fafutikar Makinde Da PDP Wajen Neman Mulki A 2027
Daga Bello Hamza, Abuja Kimanin watanni 10 ke nan da za a fara aiwatar da tsare-tsaren da za su kai ga zabuka masu zuwa a fadin kasar nan, masana harkokin siyasa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar adawa ta…










