Kuskuren Jaridar Daily Trust Da Yadda Gaskiya Ta Bayyana Game Da Yarjejeniyar Samoa
Daga Abdulaziz Abdulaziz A ranar Laraba da ta gabata jaridar Daily Trust ta fito da jawabin neman afuwa ga gwamnatin tarayya game da labarin da ta wallafa marar tushe kan zargin cewa akwai goyon bayan auren jinsi a cikin yarjejeniyar…
Gwamna Dauda Lawal ya yi ta’aziyyar kisan kwanton ɓaunar da aka yi wa dakarun Askarawan Zamfara
A Talatar nan ne Gwamna Dauda Lawal ya yi ta’aziyya, tare da nuna alhinin kwanton ɓaunar da aka yi wa dakarun Askarawan Zamfara na ‘Community Protection Guards’, inda aka kashe wasu daga cikin su a yankin Tsafe ta jihar Zamfara….
Shugaban makaranta daga Zamfara ya zo na ɗaya a bikin karrama Malamai na Shugaban ƙasa na 2024
Wani shugaban makaranta daga jihar Zamfara ya zo na ɗaya a duk faɗin ƙasar nan a wajen bikin karrama Malamai na Shugaban ƙasa na shekarar 2024. Ranar 5 ga watan Oktobar kowace shekara, rana ce da Ƙungiyar UNESCO ta ware…
Me zai hana jami’an tsaro su damko wadannan masu garkuwa da mutanen?
Ta Asusun Ajiyar Banki (Account) Aka Tura Milyoyin Kudin Fansa gare su Daga Adam Elduniya Shinkafi Yau Asabar 05/10/2024 Allah Ya yi wa yayana Mukhtar Elduniya Shinkafi kuɓuta daga hannun ƴan bindiga bayan ya shafe sama da wata ɗaya a…
Gwamna Dauda Lawal ya kammala biyan bashin haƙƙin ma’aikatan da suka bar aiki na shekara da shekaru
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya kammala biyan bashin haƙƙin ma’aikatan da suka bar aiki na shekara da shekaru, tun daga shekarar 211, wanda ya kama Naira 9,357,743,281.35. In dai za a iya tunawa, tun a watan Faburairun nan da…
Gwamnan Zamfara ya buƙaci a ƙara ƙaimin addu’o’in zaman lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci a ƙara ƙaimi wajen addu’o’in samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a Nijeriya a daidai lokacin da ƙasar ke bikin cika shekaru 64 da samun ’yancin kai. Jihar Zamfara na cikin jihohi shida…






