Gwamnati da kafafen yaɗa labarai abokan hulɗa ne, ba na adawa ba, inji Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jaddada cewa gwamnati da kafafen yaɗa labarai abokan hulɗa ne wajen gina ƙasa, ba ‘yan adawa ba, duk da saɓanin da ake samu a wasu lokuta. Ya bayyana haka…

