ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: December 2024

Sauya fasalin haraji zai amfani ‘yan Nijeriya ne, ba jefa su cikin uƙuba ba, cewar Ministan Yaɗa Labarai

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya tabbatar wa da ‘yan Nijeriya cewa sauya fasalin raba kuɗin haraji da ake so a yi zai kawo sauƙi da alfanu ne, maimakon sanya wahalhalu. A cikin wata sanarwa…

Tinubu ya amince da biyan kuɗin kafa Cibiyar Yaɗa Labarai ta UNESCO

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da fitar da kuɗaɗe domin kafa Cibiyar Yaɗa Labarai ta UNESCO (Media and Information Literacy Institute, MIL) a Nijeriya. Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana…

BAN CE NA GOYI BAYAN ƘUDIRIN GYARAN DOKAR HARAJI ƊARI BISA ƊARI BA: INA BADA HAKURI NA RASHIN FAHIMTA -Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa

Ina jan hankalin al’ummar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji, Jihar Kano, Arewa da Nigeria cewa BABU WURIN DA KO SAU ƊAYA NA CE INA GOYON BAYAN SABABBIN DOKOKIN HARAJI ƊARI BISA ƊARI. Abin da nace, akwai batutuwa da dama waɗanda…