JIBRIN VS DOGUWA. WHEN AN INFANT LOST HIS BEARING…
…Is tragic watching a minor who foolishly think he has come of age. By Shariff Aminu Ahlan One funny thing about our current and previous democratic dispensation is the way and manner some politicians used their God given opportunity in…
Tinubu shugaba ne mai son cigaba da kuma kishin talakawa, inji Idris
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shugaba ne mai son kawo cigaba wanda ya tabbatar da jajircewar sa ga al’umma ta hanyar sabunta fata tagari a tsarin ƙananan hukumomi wanda shi ne mafi kusa da talakawa. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar…
Gwamnatin Tinubu tana ƙoƙarin gyara kurakuran baya, ba jawo wahala ba – Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce babban abin da gwamnatin Tinubu ta fi mayar da hankali a kai ba shi ne ta ɗora wa ‘yan Nijeriya wahala ba, sai dai ta gyara munanan tsare-tsare…
Gwamnatin Tinubu tana ƙoƙarin gyara kurakuran baya, ba jawo wahala ba – Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce babban abin da gwamnatin Tinubu ta fi mayar da hankali a kai ba shi ne ta ɗora wa ‘yan Nijeriya wahala ba, sai dai ta gyara munanan tsare-tsare…
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi watsi da zargin cewa ta ware Naira Biliyan 19.3 don sayen kayan kicin
Gwamnatin Jihar Zamfara ta yi watsi da zargin da aka yi mata na cewa ta ware Naira Biliyan 19.3 don sayen kayan kicin a shekarar 2024, inda ta bayyana cewa ana yaɗa waɗannan ƙarairayi ne don a kautar da hankalin…
Mun yi gargaɗin cewa zanga-zanga za ta iya zama tarzoma – Idris
*Hirar Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, da gidan talabijin na Aljazeerah a ranar Asabar, 3 ga Agusta, 2024 TAMBAYA TA 1:Mun gode da kasancewar ka tare da mu a yau a cikin shirin Inside Story….
Gwamna Dauda Lawal ya samu nasarar biyan haƙƙin ma’aikatan jiharsa
Gwamna Dauda Lawal ya samu nasarar biyan haƙƙin ma’aikatan jihar Zamfara da na Ƙananan Hukumomi, waɗanda suka bar aiki, wanda ya zarta Naira Biliyan bakwai. A watan Janairun wannan shekarar ne gwamnatin jihar Zamfara ta kafa wani kwamitin da zai…
Kiran Minista Idris ga ’yan Nijeriya: Ku guje wa zanga-zanga, ku yi amfani da damarmakin da gwamnatin Tinubu ta samar
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci ‘yan Nijeriya da su yi amfani da damarmakin da gwamnatin Shugaba Tinubu ta samar masu maimakon gudanar da zanga-zanga. Ministan ya bayar da shawarar ne a taron manema…
Gwamnan Zamfara ya buƙaci Majalisar Malamai ta Jihar da ta haɗa kai da gwamnatinsa
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci Majalisar Malamai ta Jihar Zamfara da su haɗa kai da gwamnatinsa domin cetowa tare da sake gina jihar. Gwamnan ya yi wannan kiran ne a yayin ƙaddamar da Majalisar Tuntuɓar Malamai ta Jihar…
Gwamna Dauda Lawal ya amince da aikin hanyar Magami zuwa Ɗansadau
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da aikin hanyar Magami zuwa Ɗansadau mai tsawon kilomita 108. Gwamnan ya amince da aikin hanyar ne yayin da ya jagoranci taron Majalisar Zartarwa ta Jihar Zamfara a ranar Litinin da ta gabata…










