Gwarzon Ƙara Wa Dimokiraɗiyya Karsashi: Hukumar Zaɓen Liberiya ta karrama Yakubu, Shugaban INEC
Farfesa Yakubu ya na karɓar hatimin karramawa daga hannun Madam Davidetta Browne Lansanah a birnin Monrovia Hukumar Zaɓe ta Laberiya (NEC) ta yi jinjina da damƙa kambin yabo ga Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, bisa ƙoƙari…

