YADDA GWAMNA DAUDA LAWAL YA CANJA FASALIN HARKAR KIWON LAFIYA A ZAMFARA
Ganin yadda Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya samu harkar kiwon lafiya a jihar cikin wani hali na rashin kula, nan da nan ya sanya dokar ta-ɓaci a harkar, wanda daga hawansa mulkin jihar ya shiga yin garambawul. Ba da…
Ministan Yaɗa Labarai ya yi jimamin rasuwar Babban Limamin Minna
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jajanta wa al’ummar Musulmin garin Minna da Gwamnatin Jihar Neja bisa rasuwar Babban Limamin Masallacin Minna, Sheikh Isah Fari. A cikin wata sanarwa da Mataimakin sa na Musamman kan…
Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama’a suke yi wa…
Gidauniyar Aig-Imoukhuede ta ƙaddamar da kamfen don Sauya Cibiyoyin Kula da Lafiya na Farko a Najeriya
Gidauniyar Aig-Imoukhuede, wata babbar ƙungiya mai zaman kanta da ta himmatu wajen inganta ayyukan yi wa jama’a hidima a nahiyar Afirka, ta sanar da wani kamfen na farfaɗo da cibiyoyin kiwon lafiya na farko (PHCs) a fadin Najeriya. A wani…
Tinubu ya yi tir da hare-haren ƙare-dangin da Isra’ila ke yi a Gaza, yana so a kawo ƙarshen rikicin
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci a kawo ƙarshen hare-haren ƙare-dangin da ƙasar Isra’ila take yi wa Zirin Gaza, yana mai jaddada cewa tsawaita rikicin da take yi a Falasɗinu ya janyo wahala mai yawa. Tinubu ya bayyana hakan…
BARAU JIBRIN: METHODICALLY DECIMATING THE KWANKWASSIYA EMPIRE…
…The recent massive decamping of their adherents to Apc is a clear signal that the ship is slowly wrecking. By Concern Citizen A tantalizing and splendid scenario is recently unfolding in Kano state political hemisphere where the hardcore and fatalistic…
BARAU’S TOUCH ON THE BUTTON BRIGHTENS THE NORTH FROM BLACKOUT…
…A giant stride that led to a sudden dead of the catastrophic calamity. By Shariff Aminu Ahlan The power outage that led to devastating impact in the Northern part of the country was a disheartening occurrence which lead to the…
Bankin Keystone ya jinjina wa Gwamna Lawal
Bankin Keystone ya jinjina wa namijin ƙoƙarin Gwamna Lawal wajen samar da manyan abubuwan more rayuwa ga al’ummar Jihar Zamfara. Manajan Daraktan Bankin, Hassan Imam ne ya jagoranci manyan jami’an gudanarwar bankin a ziyarar ban girma da suka kai wa…
Gwamna Lawal Ya Haramta Cire-ciren Kuɗi Ba Bisa Ƙa’ida Ba Daga Albashin Ma’aikatan Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayar da umurnin dakatar da duk wani nau’in cirar kuɗi ba bisa ƙa’ida ba daga albashin ma’aikatan jihar. Wannan ya biyo bayan da Ma’aikatan Zamfara suk koka tare da ƙorafe-ƙorafe da dama dangane cire-ciren…
Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa…










