Jihar Zamfara Ce Kan Gaba Wajen Tattara Kuɗaɗen Shiga Na Cikin Gida A Nijeriya
An sanya Jihar Zamfara a matsayin jihar da ke kan gaba a cikin Ayyukan Tattara Kuɗaɗen Shiga na Cikin Gida a Nijeriya (IGR) a kan rukunin A. A wani rahoton wata ƙungiya mai bibiyar harkokin kasafin kuɗi da ake kira…
Ɗaliban Cyprus: Suna daga cikin ɗimbin matsalolin da gwamnatin Dauda Lawal ta gada daga gwamnatin da ta gabata
A ranar 29 ga watan Mayun 2023 Gwamna Dauda Lawal ya karɓi jagoranci a hannun gwamnatin da ta kasa biyan kuɗaɗen jarabawar ɗalibai har na shekaru uku, wanda hakan ya kange ɗaliban jihar Zamfara daga ɗaukar jarabawar WASSCE da na…
Tinubu ya himmatu wajen rage raɗaɗin da ‘yan Nijeriya ke ciki, inji Minista
Hoto:Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai Alhaji Mohammed Idris (a tsakiya), tare da mai gabatar da shirin “Hannu da Yawa”, Malam Buhari Auwalu (a hahu), da Darakta-Janar na FRCN, Dakta Mohammed Bulama (a dama) Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar…
Gwamnati da kafafen yaɗa labarai abokan hulɗa ne, ba na adawa ba, inji Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jaddada cewa gwamnati da kafafen yaɗa labarai abokan hulɗa ne wajen gina ƙasa, ba ‘yan adawa ba, duk da saɓanin da ake samu a wasu lokuta. Ya bayyana haka…
Ku jajirce wajen kare dimokuraɗiyya, inji Ministan Yaɗa Labarai ga kafafen yaɗa labarai
Hoto: Idris (na 4 daga hagu) tare da shugabannin Ƙungiyar Editocin Nijeriya (NGE) a lokacin ziyarar Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga kafafen yaɗa labaran Nijeriya da kada su yi ƙasa a…
Gwamna Dauda Lawal ya yaba wa Gwamna Godwin Obaseki kan inganta fannin kiwon lafiya na Jihar Edo
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa Gwamna Godwin Obaseki kan yadda ya kawo sauyi da kuma ƙudirinsa na inganta fannin kiwon lafiya na Jihar Edo. Gwamnan ya kasance babban baƙo a wajen bikin ƙaddamarwa, rantsar da sababbin ɗalibai…
Ministan Tsaro ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara bisa ba da goyon baya ga ayyukan soji a jihar
Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal bisa jajircewarsa da ci gaba da bayar da goyon baya ga ayyukan soji a jihar. A ranar Alhamis ɗin nan ne ministan ya ziyarci gidan gwamnatin Zamfara…
Ministan Yaɗa Labarai ya buƙaci masu ƙirƙira a shafukan sada zumunta da su riƙa nuna Nijeriya da kyau
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga masu ƙirƙira da masu tasiri a shafukan sada zumunta da su rage munanan kalamai kan Nijeriya tare da fifita muradun ƙasar ta hanyar bin ƙa’idojin ɗa’a…
Gwamna Dauda Lawal da takwaransa na jihar Katsina sun yi wata ganawar sirri da Ministan tsaro
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal da takwaransa na jihar Katsina Dikko Umar Raɗɗa sun yi wata ganawar sirri da Ministan tsaro Badaru Abubakar da mai bai wa shugaba ƙasa shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribaɗu Waɗannan ganawa guda biyu sun…
Gwamnan Zamfara ya yafe wa ɗaurarru 31 da ke zaman waƙafi a gidan yarin Gusau
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yafe wa wasu ɗaurarru da ke zaman waƙafi a gidan yarin Gusau, su 31. A Juma’ar nan ne gwamnan ya kai ziyara gidan gyaran hali (gidan yarin) da ke Gusau, in da kuma…










