ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Year: 2025

Tawagar da Gwamnatin Tarayya ta tura zuwa Amurka tana samun nasarar magance labaran ƙarya game da yanayin tsaron Nijeriya, inji Ministan Yaɗa Labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tawagar manyan jami’an Gwamnatin Tarayya da ta tafi ƙasar Amurka a ƙarƙashin jagorancin Mai Bai Wa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Tsaro, Malam Nuhu Ribaɗu, tana gudanar da…

Nijeriya ta nemi ƙarin haɗin gwiwar kafofin yaɗa labarai na ƙasashen D-8, ta zayyana sauye-sauyen da take samu a gida

Babban Sakataren Hukumar ‘Yan Jarida ta Nijeriya (NPC), Nze Dili Ezughah, yana gabatar da jawabin Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, a taron Ƙungiyar Manema Labarai ta ƙasashen D-8 a Baku, Azerbaijan, a yau Asabar.

Shugaba Tinubu ya gana da Daraktan Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) kan halin da ake ciki na tsaro a sassan ƙasar

Shugaban Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi takaitaccen jawabi daga Darakta Janar na Hukumar Tsaro ta DSS, Tosin Adeola Ajayi, a daren Juma’a kan halin da ake ciki na tsaro a sassan ƙasar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Ajayi ya gabatar…

Tsare-tsaren Daƙile Hauhawar Farashi: Yadda farashin kayan abinci ke sauka a kasuwannin karkara

Ashafa Murnai Barkiya Bisa la’akari da yadda farashin kayan abincin da ake nomawa cikin ƙasa ke ci gaba da sauka, wakilin mu ya bibiyi yadda farashin wasu kayan abinci ya kasance a ranakun Laraba da Alhamis, kamar yadda ya ji…

Gwamnatin Tarayya ta ƙudiri aniyar ƙarfafa haɗin kan ƙasa da tsaron dijital — Minista

Ministan Yaɗa Labarai Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya sake jaddada cewa Gwamnatin Tarayya tana da cikakken ƙudiri wajen inganta watsa labarai na gaskiya, na gaskiya, mafi dacewa, tare da kare sararin bayanan Nijeriya daga yaɗa ƙarya da tsoma…

Gwamnatin Tarayya Ta Tura Ƙarin Jami’an Tsaro Don Murƙushe Ta’addanci – Ministan Yaɗa Labarai

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da kudurinta na ƙara tsananta yaki da ta’addanci da aikata laifuka a sassa daban-daban na ƙasar, bayan jerin hare-haren da suka faru kwanan nan. A wani taron manema labarai da aka gudanar a Radio House, Abuja,…

GARGAƊI DAGA CBN: A Yi Guji Yin Hulɗa Da ‘Zuldal Microfinance Bank’, Ba Shi Da Lasisi

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya gargaɗi jama’a cewa kada su kuskura su yi mu’amala da wani banki mai suna Zuldal Microfinance Bank’, domin ba shi da lasisin iznin yin hadahadar kuɗaɗe daga CBN. Cikin wata sanarwar da…

Tinubu ya ɗage tafiyarsa zuwa tarukan G20 da AU-EU saboda tattauna batun tsaro a ƙasar

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya dage tafiyarsa zuwa tarukan shugabannin G20 a Johannesburg da kuma AU-EU a Luanda, domin ya samu karin bayanai kan matsalolin tsaro da suka kunno kai a jihohin Kebbi da Kwara. A cikin wata sanarwa daga…

Shugaba Tinubu ya Tura Shettima Zuwa Jihar Kebbi Domin Jajantawa Al’ummar Jihar

Shugaba Tinubu ya Tura Shettima Zuwa Jihar Kebbi Domin Jajantawa Al’ummar Jihar da Iyayen Yan Matan da aka sace a Maga. Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya tura Mataimakin Shugaban ƙasa, Kashim Shettima, zuwa Jihar Kebbi a ranar Laraba domin…

Tinubu Ya Zaɓi Gwamna Dauda Lawal Cikin Tawagar G20 A Afirka Ta Kudu

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kasance cikin gwamnonin da aka zaɓa domin raka Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu zuwa taron Shugabannin Ƙasashe 20 (G20 ) da za a gudanar a Afirka ta Kudu. Taron, wanda za a yi ranar…