ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: June 2025

Tawagar Gwamnatin Tarayya Ta Miƙa Saƙon Ta’aziyya Daga Tinubu Tare Da Yin Addu’o’i A Gidan Ɗantata A Madina Kafin A Rufe Shi Gobe

Tawagar Gwamnatin Tarayya ta isa gidan marigayi Alhaji Aminu Ɗantata a Madina domin isar da saƙon ta’aziyyar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ga iyalan mamacin. Ɗantata dai ya rasu ne a birnin Abu Dhabi shekaranjiya Asabar yana da shekaru 94….

Har Yanzu Akume Ne Sakataren Gwamnatin Tarayya – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa babu wani canji da aka yi game da matsayin Sanata George Akume a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF). A cikin wata sanarwa da Bayo Onanuga, mai ba Shugaban Ƙasa shawara na musamman kan harkokin…

Gwamnatin Zamfara Ta Tabbatar Da Kashe Manyan Yaran Bello Turji Fiye Da 100

A wani ƙoƙari na murƙushe ta’addanci da Gwamna Dauda Lawal yake yi, Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da kashe sama da mutane 100 masu biyayya ga fitaccen shugaban ’yan ta’adda, Bello Turji, a wani samame na haɗin gwiwar jami’an Askarawan…

Shugaba Tinubu Ya Yi Jimamin Rasuwar Fitaccen Dan Kasuwa, Alhaji Aminu Dantata

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana jimaminsa kan rasuwar dattijon kasa, jagora a kasuwanci kuma shahararren mai taimakon jama’a, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, wanda ya rasu da safiyar Asabar yana da shekaru 94 a duniya. A cikin wata sanarwa…

Gwamna Lawal Bai Karbi Lamuni Ba; Tsatsagwaron Ƙaryar Sahara Reporters Ce Da Bata Aikin Jarida, Inji gwamnatin Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara ta ƙaryata zargin da ake na cewa Gwamna Lawal ya ciyo bashin kuɗi, inda ta bayyana irin waɗannan ikirari a matsayin wani hali na Sahara Reporters na tsarin aikin jaridar ‘gonzo’. A ranar Litinin da ta gabata…

TATTAUNAWA TA MUSAMMAN: Babban Burina Shi Ne, Ya Zama Babu Wani Ɗan Zamfara Da Zai Bar Jiha Don Neman Magani – Gwamna Lawal

TATTAUNAWA TA MUSAMMAN:Babban Burina Shi Ne, Ya Zama Babu Wani Ɗan Zamfara Da Zai Bar Jiha Don Neman Magani – Gwamna Lawal A kwanakin baya ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gabatar da wata tattaunawa ta musamman don cikar…

Iyali na zargin rashin kulawar jami’an asibitin Aminu Kano ya sa ‘yar Uwar su ta mutu bayan ta haihu.

Iyalan wata mata da ta rasu bayan ta haihu a asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH) sun zargi cibiyar da sakaci da rashin kayan aikin ceton rai da suka hada da injin iskar oxygen. Wata uwa mai suna Amina Muhammad…

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

The family of a woman who died after childbirth at Aminu Kano Teaching Hospital (AKTH) has accused the facility of medical negligence and a critical lack of basic life-saving equipment, including an oxygen machine, which they claimed led to her…

SHUGABA TINUBU YA KADDAMAR DA TARAKTOCI 2,000 DOMIN INGANTA NOMAN ZAMANI A FADIN KASAR NAN

A kokarinsa na farfado da harkar noma a Najeriya, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da shirin Renewed Hope Agricultural Mechanisation Programme tare da mika taraktoci 2,000 da kayan aikin noma ga manoma a fadin kasar nan. An gudanar…

Gwamnatin Tarayya Ta Bada Tabbaci Akwai Tsaro A Abuja Duk da Gargaɗin Da Ofishin Jakadancin Amurka Ya Ba Matafiya

Gwamnatin Tarayya ta bada tabbacin cewa Babban Birnin Tarayya Abuja yana da tsaro ga mazauna cikin sa da baƙi da kuma jakadun ƙasashen waje. Wannan tabbacin na zuwa ne bayan da Ofishin Jakadancin Amurka da ke Nijeriya ya fitar da…