Tinubu: Gwamnati Za Ta Kara Kaimi Wajen Kawar da ’Yan Ta’adda da tabbatar da Tsaron Ma’aikata
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana damuwa da alhini bisa harin kunar bakin wake da aka kai a Konduga, Jihar Borno. Shugaba Tinubu ya bayyana harin a matsayin zalunci na rashin imani, yana mai cewa hakan ba zai hana…
Kisan Filato: Ba zamu Lamunci Zubar Da Jinin Mutane Ba Gaira Ba Dalili —Shugaba Tinubu
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi tir da Allah-wadai da kisan gilla da aka yi wa ayarin masu zuwa biki mutum 12 a jihar Filato, yana mai bayyana lamarin a matsayin abin ƙyama da rashin imani. A cewar sanarwar…
Kiran Gwamnatin Tarayya Ga ‘Yan Jarida: Ku Zama Jigo Wajen Gina Dimokiraɗiyyar Nijeriya
Gwamnatin Tarayya ta buƙaci kafafen yaɗa labarai da su riƙa yaɗa labaran da ke nuna nasarorin da Nijeriya ta samu a tsarin mulkin dimokiraɗiyya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan a…
Ina Da Isassun Kuɗi, Ban Ciwo Bashin Ko Kwabo Ɗaya Don Gyara Jihar Zamfara Ba, Inji Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa gwamnatinsa ba ta karbi lamuni ko rance domin gudanar da ayyukan kawo sauyi da ake yi a duk faɗin jihar ba, kuma duk da haka yana da isassun kuɗi a ausun jihar….
Zamfara Ta Zama Jiha Ta Farko Da Ta Ƙaddamar da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani
Jihar Zamfara ita ce ta farko a Nijeriya da ta fara amfani da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani (ZDLF) don samar wa al’ummarta muhimman fasahohin zamani don ci gaban tattalin arziki, tsarin gudanar da aiki na zamani, da ƙirƙire-ƙirƙire. A ranar…
Duk da harin da Amerika ta kai Iran, a jiya Iran ta yi ruwan wuta kan Tel Aviv da Haifa
Rundunar Juyin Juya Hali ta Iran (IRGC) ta ce a ranar Asabar, makaman rokanta sun bugi wurare 14 na soja masu muhimmanci a Isra’ila da daddare. Janar Ali Mohammad Naeini, mai magana da yawun IRGC, ya bayyana cewa “sakamakon harin…
Yanƙurin Trump na Shigar wa Isra’ila yaƙi: Yadda hakan ya raba kan Jami’an Gwamnatinsa
Dsga Yusuf Kabirukabiruyusuf533@gmail.com09063281016. Akwai takurawa na soja da fasaha waɗanda ke ƙara nuna rashin iyawar Isra’ila na lalata cibiyoyin nukiliya na Iran (kamar su Natanz da Fordo da aka gina a ƙarƙashin duwatsu zuwa zurfin mita 800, kamar yadda shugaban…
Ministan Yaɗa Labarai Ya Yaba wa Hafsoshin Soji Kan Cigaban da Aka Samu a Fannin Tsaron Ƙasa A Shekaru Biyu
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa Hafsoshin Sojin ƙasar nan bisa kyakkyawan sauyin da aka samu a fannin gudanar da aikin tsaro cikin shekaru biyu da suka gabata, wanda ya haifar da gagarumin…
Nasarorin Gwamna Lawal A Zamfara Abin Mamaki da Alfahari Ne Inji Tsohon Shugaban Ƙasa Obasanjo
Tsohon Shugaban Nijeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa manyan nasarorin da ya samu, inda ya jaddada kyakkyawan tasirin shugabancinsa a Jihar Zamfara. A ranar Talata ne tsohon shugaban ƙasar ya ƙaddamar da asibitin ƙwararru na…
AYYUKAN RAYA ƘASA: Sanata Orji Kalu Ya Jinjina Wa Hazaƙar Gwamna Lawal
Sanata Orji Uzo Kalu, tsohon gwamnan jihar Abia, ya yaba wa gwamnatin Gwamna Dauda Lawal kan sauya fasalin jihar Zamfara. A ranar Litinin da ta gabata ne Sanata Kalu ya ƙaddamar da ginin Ma’aikatar Harkokin Mata da Ci Gaban Jama’a…










