Gobe Talata Obasanjo Zai Ƙaddamar Da Asibitin Yariman Bakura, Tare Da Wasu Ayyuka A Zamfara
Tsohon shugaban ƙasar nan, Chief Olusegun Obasanjo zai shiga jihar Zamfara domin ƙaddamar da wasu ayyukan da Gwamna Dauda Lawal ya yi a jihar, wanda zai haɗa da babban asibitin Yariman Bakura da kuma wasu hanyoyi a babban birnin jihar….
Nijeriya Na Kan Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arziki Da Dawo Da Martabar Ƙasa — Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin Nijeriya, dawo da ƙwarin gwiwar masu zuba jari, da kuma ƙarfafa dimokiraɗiyya a ƙasar. A wata hira…
Haɗin kai tsakanin Gwamnati da Majalisa ya haifar da manyan Nasarori a cikin shekaru 2 -Shugaba Tinubu
A wani bangare mai karfi na jawabin sa a yayin zaman hadin gwiwar Majalisar Tarayya domin bikin Ranar Dimokuradiyya, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna matukar godiya da yabo ga ‘yan majalisar tarayya bisa yadda suka bayar da cikakken…
Isra’ila za ta ɗanɗana kuɗarta, in ji Ayatollah Khamenei
Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce “Isra’ila ta shirya shan uƙuba” bayan hare-haren da ta ƙaddamar cikin dare kan cibiyoyin nukiliya na Iran da kuma kashe manyan jami’an sojinta. Ya ce Isra’ila “ta aikata mummunan laifi…
Sojojin Najeriya Sun Kashe Ƙasurgumin Ɗan Ta’adda da aka fi sani da Auta a Jihar Zamfara
Rundunar sojin Najeriya ta samu gagarumar nasara a yakin da take da ta’addanci a jihar Zamfara, bayan da dakarun Mobile Strike Team (MST) na Operation FASAN YAMMA (OPFY) suka hallaka wasu fitattun ‘yan ta’adda a cikin wani sumame da suka…
SHUGABA TINUBU YA KARRAMA MANYAN ’YAN RAJIN DEMOKRAƊIYYA DA LAMBAR YABO A RANAR DIMOKURADIYYA
A wani bangare na bikin Ranar Dimokuradiyya da aka gudanar a zauren Majalisar Tarayya dake Abuja, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da lambobin yabo ga wasu fitattun ’yan Najeriya da suka bada gagarumar gudummawa wajen ci gaban dimokuradiyya,…
Najeriya Ba Za Ta Zama Ƙasa Mai Jam’iyya Ɗaya Ba – Shugaba Tinubu
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ba zai bari Najeriya ta koma ƙasa mai jam’iyya ɗaya ba a zamaninsa. Yayin da yake jawabi ga zaman haɗaka a Majalisar Tarayya a ranar Alhamis domin bikin Ranar Dimokuraɗiyya, Shugaba Tinubu…
Allah Ya Fallasa Masu Haddasa Rashin Tsaro A Zamfara -Gwamna Lawal A Sansanin Alhazan Zamfara A Makka
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya kai wa Alhazan jihar ziyarar ba-zata ta Barka da Sallah a ƙasar Saudiyya, inda ya buƙaci su riƙa yi wa jihar addu’ar zaman lafiya da ɗorewar tattalin arziki, tare da neman Allah fallasa masu…
Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmi Murnar Sallah tare da kiran Yan Najeriya zuwa taimakon juna da jinkai
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya al’ummar Musulmai a Najeriya da duniya baki ɗaya murnar zagayowar bikin babbar Sallah, tare da jaddada muhimmancin sadaukarwa, biyayya ga Allah da kuma ɗorewar juriya a lokacin ƙalubale. A cikin wata sanarwa da…
Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Yekuwar Rigakafin Cutar Ƙyandar Jamus
Gwamnatin Tarayya ta yi alƙawarin tallafa wa kamfen na ƙasa da za a gudanar don yi wa yara rigakafi daga cututtukan ƙyandar jamus (wato measles-rubella), wanda ake shirin farawa a watan Oktoba na bana. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da…










