ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: June 2025

Shugaba Tinubu Ya Karrama Bill Gates da Lambar Girmamawa ta CFR Saboda Gudummawar sa ga Ci gaban Najeriya

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Talata ya bai wa Bill Gates, Co-Chairman na Gidauniyar Bill da Melinda Gates, lambar girmamawa ta Commander of the Federal Republic (CFR), a matsayin yabo da godiya ga gudummawar da ya bayar wajen…

Sauye-sauyen Gwamnatin Tinubu na Shekara Biyu Shaida ce ta Jagoranci Mai Hangar Nesa – Minista Mohammed Idris

Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai ga Al’umma, Mohammed Idris, ya bayyana cewa nasarorin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta samu cikin shekara biyu kacal sun zama shaida ta gaskiya na jagoranci mai hangen nesa da jarumtaka. Da…

Tinubu Ya Tura Wakilai Zuwa Neja Kan Ambaliyar Mokwa Da Ta Halaka Sama Da Mutum 150

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da wata babbar tawagar Gwamnatin Tarayya zuwa Jihar Neja domin jajanta wa gwamnati da al’ummar da ambaliya ta shafa a garin Mokwa da kewaye. Ambaliyar ta yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 150,…