ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: October 2025

Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da dabarun sadarwa don inganta ilimi na shekara 3

Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta kaddamar da dabarun sadarwa da sababbin tsare-tsare na shekaru uku domin wayar da kan al’umma kan manufofin ilimi da ɗorewa akan su. An gabatar da shirin a birnin Abuja ta hannun Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya,…

Najeriya @65: Mun samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka gabata — Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka gabata, duk da kalubalen tattalin arziki da tsaro da kasar ta fuskanta. A jawabin da ya gabatar yayin bikin cikar…

Haɗakar ‘Yan Adawa Ba Za Ta yi Tasiri Ba Domin Cike Take Da ‘Yan Siyasar Da Ba Sa Kishin Al’umma – Abdul’aziz Abdul’aziz

Babban mai taimakawa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin jaridu, Abdul’aziz Abdul’aziz, ya bayyana yunƙurin kafa jam’iyyar haɗakar adawa da wasu ’yan siyasa ke jagoranta a matsayin yunkuri mara tasiri, yana mai cewa shugabannin haɗakar ba mutane ne da…